DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabarai'Yan sandan Abuja sun gudanar da shirin tsaftace muhalli ta hanyar share...

‘Yan sandan Abuja sun gudanar da shirin tsaftace muhalli ta hanyar share tituna da sauran wuraren taruwar jama’a

Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja CP Ajao Adewale ya jagoranci jami’an suka zagaya a titunan Garki da Lagos Street don tsaftace yankunan.
Wannan na zuwa ne don bikin murnar zagayowar ranar ‘yan sanda ta kasa ta shekarar 2025.
Bayanin hakan na kunshe a cikin sanarwar da kakakin rundunar ‘yan sandan Abuja SP Josephine Adeh ta aike wa DCL Hausa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata