DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiAsusun ajiyar kuɗaɗen waje na Nijeriya ya kai dala bilyan $23, karo...

Asusun ajiyar kuɗaɗen waje na Nijeriya ya kai dala bilyan $23, karo na farko cikin shekaru uku

Asusun ajiyar kuɗaɗen waje na Nijeriya ya kai dala biliyan 23.11 ya zuwa karshen shekarar 2024, adadin da ya haura sama da shekaru uku da suka gabata.
Wannan ya nuna cewa an samu karin kudaden da kasar ke samu daga waje.
Sanarwar da Babban Bankin Najeriya ya fitar, ya nuna karuwar dala biliyan 3.99 a karshen shekara ta 2023, da dala biliyan 8.19 a shekarar 2022, yayin da aka samu dala biliyan 14.59 a shekarar 2021.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata