Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiBuhari ya ba da aikin inganta lantarkin Daura kan kudi Naira bilyan...

Buhari ya ba da aikin inganta lantarkin Daura kan kudi Naira bilyan 4

Majalisar zartarwar tarayya ta amince da aiwatar da shirin ingantawa da samar da wutar lantarki a wasu sassan kasar nan.
Ministan lantarki na kasar Abubakar Aliyu bayan kammala taron majalisar zartarwar a ranar Laraba, ya ce ayyukan sun hada da sanya kayan aiki ma zamani a masarautar Daura jihar Katsina kan kudi Naira bilyan 4.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata