Tuesday, April 7, 2026
HomeSiyasaTinubu ne ke ba Wike kudade don ruguza PDP - Zargin shugaban...

Tinubu ne ke ba Wike kudade don ruguza PDP – Zargin shugaban jam’iyyar PDPn Rivers

Mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP a jihar Ribas, Robinson Ewor ya zargi shugaba Bola Tinubu da bai wa ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, kudade domin ruguza jam’iyyar adawa ta PDP.

A yayin wata hira da gidan Talabijin na Arise a ranar Litinin, Ewor ya bayyana cewa Wike ba dan jam’iyyar PDP ne na gaskiya ba.

Ya yi mamakin abin da ya hana ministan Abuja Nyesom Wike ficewa daga PDP, domin a cewarsa yanzu APC yake yi wa aiki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata