Wednesday, April 8, 2026
HomeKetareZa a yi jana'izar Paparoma Francis ranar Asabar, a farfajiyar St. Peter's...

Za a yi jana’izar Paparoma Francis ranar Asabar, a farfajiyar St. Peter’s Square da ke fada Vatican ta kasar Italiya

Za a yi jana’izar Paparoma Francis ranar Asabar, a farfajiyar St. Peter’s Square da ke fada Vatican ta kasar Italiya

Za a yi jana’izar Paparoma Francis a ranar Asabar a farfajiyar St. Peter’s Square, inda za a gudanar da wani gagarumin biki da shugabanni daga sassan duniya za su halarta.

Pop Francis, mai shekaru 88, ya mutu ne a ranar Litinin bayan ya sha fama da rashin lafiya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata