DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Janar Tiani ya amince da shawarar ci gaba da mulkin Nijar nan da shekaru biyar masu zuwa

-

Abdulrahmanee Tiani

  

Bikin nada Janar Tiani a matsayin janar na hafsoshin sojin Nijar ya cimma matsayar cewa daga wannan rana, Janar din ya yi wa fursunonin siyasa afuwa amma ban da Bazoum Mohammed sannan gwamnatin mulkin sojin ta Nijar ta soke jam‘iyyun siyasa gaba daya har sai an ga abin da hali ya yi. 

Google search engine

Rahoton da DCL Hausa ta samu kuma ya nuna cewa sojojin sun amince da su yi shekaru biyar suna jagorantar gwamnatin rikon kwarya, idan tsaron kasa ya bayar da dama za a iya komawa siyasa amma idan babu dama gwamnatin za ta iya ci gaba da wanzuwa bayan shekaru biyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

SERAP na barazanar gurfanar da ministan shari’a na Nijeriya kan kin aiwatar da hukuncin kotu game da badakalar N6trn na hukumar NDDC

Kungiyar kare hakkin dan-adam da tabbatar da gaskiya (SERAP) ta yi barazanar shigar da kara kan Ministan Shari’a da babban Lauyan Nijeriya, Mista Lateef Fagbemi,...

An fara taro shugabannin kasashen ECOWAS a Abuja

An kaddamar da zama na 68 na shugabannin kasashen ECOWAS a cibiyar taro ta fadar gwamnatin Nijeriya, Abuja, ranar Lahadi. Taron zai mayar da hankali kan...

Mafi Shahara