DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiAn sake gurfanar da Sambo Dasuki da wani tsohon shugaban NNPC da...

An sake gurfanar da Sambo Dasuki da wani tsohon shugaban NNPC da wasu kamfanoni biyu bisa zargin badakalar bilyan 33.2 a kotu

Hukumar dake yaki da yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati EFCC ta sake gurfanar da tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro Kanar Sambo Dasuki mai ritaya.
Kazalika an kuma gurfanar da tsohon shugaban NNPC Aminu Baba-Kusa da wasu kamfanoni biyu Acacia Holdings Limited da Reliance Referral Hospital Limited a gaban wata babbar kotu da ke Abuja.
Tun a shekarar 2015 ne aka fara gurfanar da Sambo Dasuki a gaban kuliya bisa zargin sa da laifin karkatar da wasu makudan kudade.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata