Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiDandalin CBEX ya sake dawo da aiki duk da zargin wawure Naira...

Dandalin CBEX ya sake dawo da aiki duk da zargin wawure Naira Tiriliyan 1.2 na ‘yan Najeriya – jaridar Punch

Dandalin CBEX ya Ci gaba da aiki duk da zargin wawure sama da Naira Tiriliyan 1 na ‘yan Najeriya.

Dandalin zuba jari na CBEX ya koma aiki duk da zargin damfarar sama da Naira tiriliyan 1.2 da ta shafi fiye da ‘yan Nijeriya 600,000.

Wasu masu zuba jari sun tabbatar wa jaridar PUNCH cewa an sake bude dandalin, inda ake baiwa sababbin masu hannu jari damar rajista da kuma cire riba.

Hukuma na ci gaba da bincike don gano ainihin adadin kudin da aka rasa tun bayan rugujewar harkar a watan Afrilu.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata