DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiSaudiyya ta yi bikin raba tallafin dabino ga Nijeriya

Saudiyya ta yi bikin raba tallafin dabino ga Nijeriya

Dabino

Kimanin tan 100 na dabino Nijeriya ta rabauta da shi daga kasar Saudiyya kamar yadda Jaridar Premium Times ta ruwaito, a ranar 17 ga watan Fabrairun 2025.

Jihar Kano ta samu tan 50 na dabino sai babban birnin tarayya Abuja na da tan 50, wannan na cikin wani bangare na taimaka wa al’ummar musulmin kasar a watan Ramadan.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata