DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya rantsar da gwamnan Rivers na rikon kwarya Vice Admiral Ibok-Ete Ibas mai ritaya

-

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Vice Admiral Ibok-Ete Ibas mai ritaya a matsayin gwamnan rikon kwarya na jihar Ribas. 

Google search engine

An yi rantsuwar ne yayin wani kwarya-kwaryar bukin ya gudana da yammacin ranar Laraba a fadar gwamnati da ke Abuja.

Hakan na zuwa ne bayan ganawa da shugaban kasa, da babban lauyan gwamnatin tarayya, Lateef Fagbemi SAN da kuma gwamnan rikon kwaryar suka yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnan Osun Adeleke ya fice daga jam’iyyar PDP

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya sanar da ficewarsa daga jam‘iyyar PDP, yana mai bayyana rigingimun cikin gida a matsayin dalilin daukar matakin.   Cikin wata sanarwa...

Sarkin Musulmi ya bukaci gwamnoni da su rika sauraron masu sukarsu

Sarkin ya bayyana haka ne a taron Gwamnonin Arewa da majalisar sarakunan gargajiya da aka gudanar a Kaduna a Litinin din nan, Sarkin Musulmi ya...

Mafi Shahara