Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiJam'iyyar SDP ba ta da maraba da ta APC - Buba Galadima

Jam’iyyar SDP ba ta da maraba da ta APC – Buba Galadima

Jigon jam’iyyar NNPP Buba Galadima, ya bayyana cewa jam’iyyar SDPba ta da maraba da jam’iyyar APC mai mulki.
Ya bada misali da sauya shekar da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC ke yi zuwa jam’iyyar SDP saboda an yi musu ba dai dai ba.
Buba Galadima dai na wannan kalaman ne a yayin da yake zantawa da gidan talabijin na Arise.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata