Sunday, April 5, 2026
HomeWasanniDan wasan Liverpool Alexander-Arnold ya sanar da shirinsa na barin kungiyar 

Dan wasan Liverpool Alexander-Arnold ya sanar da shirinsa na barin kungiyar 

Alexander-Arnold, a cikin wani sako da ya fitar, ya bayyana cewa wannan ne hukunci mafi girma da ya yanke a tsawon rayuwarsa.

Dan wasan ya ce yana sane cewa magoya bayan Liverpool sun yi mamakin dalilinsa na yanke wannan hukunci tare da takaicin cewa tunda aka fara maganar barinsa kungiyar bai yi magana ba sai yanzu, amma ya ba su tabbacin cewa burinsa shine ya ci gaba da aiki domin tabbatar da nasarar kungiyar.

A cikin sakon godiya ga shugabannin kungiyar, Alexander-Arnold ya ce ya ji dadin zama a kungiyar tare da yi musu fatan alkhairi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata