Sunday, April 5, 2026
HomeKetareGwamnatocin Pakistan da Indiya sun amince da tsagaita wuta a Asabar dinnan

Gwamnatocin Pakistan da Indiya sun amince da tsagaita wuta a Asabar dinnan

Ministan harkokin wajen Pakistan Ishaq Dar ya sanar a shafinsa na X cewa, kasashen sun amince da Shirin tsagaita wuta cikin gaggawa.

Shugaba Trump ya sanar da cewa Amurka ta shiga Tsakani wajen sulhunta abokan hamayyar da kowanne ke da makamin nukiliya.

A ‘yan kwakin nan kasashen biyu sun yi musayar makamai masu linzami da Kuma hare-haren bama-bamai da suka hada da tura jirage marasa matuka da harsasai.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata