Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiZa a ci tarar masu wa'azi dake kure lasifika a bainar jama'a...

Za a ci tarar masu wa’azi dake kure lasifika a bainar jama’a tarar Naira 500,000

Gwamnatin jihar Anambra ta gargadi masu wa’azi da su guji kure lasifika a bainar jama’a, musamman wuraren taruwar jama’a da hayaniyar ke damun su.

Gwamnan jihar Chukwuma Soludo, ya bayyana cewa duk wanda aka kama da karya wannan dokar za a ci shi tarar Naira 500,000.

Daga karshe ya shawarci limaman coci masu wa’azin da su dinga yin wa’azuzukan su a cikin coci da masu son saurara zasu iya ji a harabar Cocin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata