Sunday, April 5, 2026
HomeKetareAna fuskantar matsalar karancin man fetur a babban birnin Yamai

Ana fuskantar matsalar karancin man fetur a babban birnin Yamai

Wadansu gidajen man fetur a birnin Yamai na fuskantar jerin gwanon motoci sakamakon karancin man a birnin.

Wannan matsala dai na zuwa ne ‘yan kwanaki bayan an fuskanci irin ta a jihohin Tahoua da Agadez inda a can ma aka sha fama da karancin man lamarin da ya sa ya yi tashin gwauron zabi a wajen masu saida shi a kan titina

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata