Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiSabon shugaban kasar Ghana John Dramani Mahamma na yunkurin maido da kasashen...

Sabon shugaban kasar Ghana John Dramani Mahamma na yunkurin maido da kasashen yankin Sahel cikin ECOWAS

Shugaban a karon farko ya fara da yada zango a birnin Bamako na kasar Mali kafin daga bisani ya je birnin Yamai da Ouagadougou kamar yadda rahotanni suka ambato 

Makasudin ziyarar shugaba Mahamma a kasashen uku na kungiyar AES shine na kara lallabar kasashen domin su dawo kungiyar ECOWAS wacce suka fice daga cikin ta 

A ziyarar sa ta baya bayan nan a kasar Côté d’ivoire an jiyo shugaba John Dramani a gaban takwaransa Alassan Ouattara yana cewa tafiyar 15 tafi ta 3

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata