Tuesday, April 7, 2026
HomeKetareTrump zai gana da Putin ta wayar tarho kan tsagaita wuta a...

Trump zai gana da Putin ta wayar tarho kan tsagaita wuta a Ukraine

Shugaban Amurka Donald Trump zai tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin na Rasha a yau litinin a wani bangare na kokarin kawo karshen yakin Ukraine da Rasha.

A lokacin yakin neman zaben shugabancin Amurka Trump ya sha alwashin dakatar da rikicin tun a ranar da ya hau kan karagar mulki, amma saboda bin tsarin diflomasiyya ya zuwa yanzu bai kai ga cimma burin nasa ba.

Tawagar kasashen Rasha da Ukraine sun yi zama a birnin Istanbul na Turkiya a makon daya gabata a karon farko cikin kusan shekaru uku, amma tattaunawar ta kare ba tare da tsagaita wuta ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata