DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An damke ‘yan Nijeriya 5 a kasar Libya bisa zargin satar kayan lantarki

-

Hukumomi a birnin Sabha na kasar Libya sun kama wasu ‘yan Najeriya biyar da ake zargi da satar kayan lantarki a wata gona.

Kungiyar Migrant Rescue Watch ce ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar a shafukan sada zumunta a ranar Litinin, 26 ga Mayu, 2025.

Google search engine

A cewar rahoton, jami’an hukumar ‘yan sanda ta Al-Qahira ne suka cafke wadanda ake zargin a ranar Lahadi, 25 ga watan Mayu, kuma tuni an miƙa su ga sashen shari’a domin daukar mataki na gaba.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttp://dclhausa.com
Ukashatu is a highly skilled and experienced broadcast journalist and fact-checker. Ukashatu has over five years of experience in writing, editing, and presenting news and program content for radio and television. As a dedicated and hardworking professional, He is committed to upholding the values of accuracy, fairness, balance, independence, and accountability in her reporting and programs.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Nacin ciyo bashi da gwamnatin Tinubu ke yi hadari ne ga goben Nijeriya – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Tinubu da yawan karbar bashi, yana mai cewa hakan barazana ce ga makomar kasar. A wani sako...

‘Yan Najeriya sun fara cin gajiyar sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu- Gwamna Ododo

Gwamnan Jihar Kogi, Ahmed Ododo, ya taya Shugaba Bola Tinubu murnar cika shekara biyu a mulki, yana mai yabawa da jagorancinsa na hangen nesa da...

Mafi Shahara