DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kiristoci sun raba wa Musulmai 1,000 hatsi don Azumin Ramadan a Kaduna

-

Cocin Christ Evangelical and Life Intercessory Ministry da ke unguwar Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, ta raba hatsi ga mabukata sama da 1,000 domin saukaka musu azumin watan Ramadan duba da halin da kasar nan ke ciki.
Fasto Yohanna Buru, babban mai kula da cocin, ya bayyana cewa sun raba wannan tallafin ne domin karfafa zaman lafiya a tsakanin addinan biyu mazauna yankin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Shugaban kasar Djibouti zai sake tsayawa takara karo na shida

Shugaban ƙasar Djibouti mai shekaru 77, Ismail Omar Guelleh zai sake tsayawa takara karo na shida Shugaban kasar Djibouti Ismail Omar Guelleh, wanda yake mulki tun...

Dan takarar ADC a zaben gwamnan Anambara ya zargi jam’iyyar APGA da sayen kuri’u

Dan takarar ADC a zaben gwamnan Anambra, John Nwosu, ya zargi jam’iyyar APGA da sayan da kuri’a a zaben da yake ci-gaba da gudana a...

Mafi Shahara