Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Tinubu ta ba da hutun babbar sallah a Nijeriya

Gwamnatin Tinubu ta ba da hutun babbar sallah a Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta sanar da ware ranakun Juma’a 6 da Litinin 9 ga watan Yuni, a matsayin ranakun hutu don bukukuwan babbar sallah a kasar.

Ministan cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da hakan a cikin wata wasika da babban sakataren ma’aikatar Magdalene Ajani ya fitar.

Ministan ya taya Musulmi murnar sallah da kira gare su kodayaushe su zamo na kwarai don kyautata gobensu.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata