Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya za ta gina gidaje 100 a kowace karamar hukuma a...

Gwamnatin Nijeriya za ta gina gidaje 100 a kowace karamar hukuma a fadin kasar

Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata ne ya bayyana hakan a Kano a yammacin ranar Talata, lokacin da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin ya karbi daruruwan magoya bayan ‘yan jam’iyyar NNPP da suka sauya sheka zuwa APC.

Ya ce a karkashin sabon shirin, za a gina gidaje 77,400 a fadin kasar Nijeriya, inda jihar Kano za ta samu gidaje 4,400 idan aka kammala.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata