Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiIna girmama ma'aikatan gwamnati domin har bashin mota da bonanza nake basu...

Ina girmama ma’aikatan gwamnati domin har bashin mota da bonanza nake basu – Sarkin Mota

A wata tattaunawa da gidan talabijin na Channels, dillalin motoci a Abuja Aliyu Muhammad, ya ce bidiyon da yake yi bai yi don cin zarafin ma’aikatan gwamnati ba.

Ya yi godiya da gargadin da hukumar wayar da kan jama’a ta Nijeriya NOA ta yi masa, inda ya ce saboda yana da kyakkyawan fata ga ma’aikatan gwamnati shi ya sa yake ba su inshora, garanti, da motoci a kan rance.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata