Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaGwamnan jihar Akwa Ibom Umo Eno ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa...

Gwamnan jihar Akwa Ibom Umo Eno ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya

Eno ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a wani taro a gidan gwamnatin jihar da ya samu halartar gwamnonin jihohin Legas, Ogun, Edo, Delta, Ebonyi da Cross River.

Ya ce da safiyar ranar ya mika takardar ficewa daga jam’iyyar PDP ga shugaban jam’iyyar na mazabarsa, an kuma aika kwafin guda ga shugabannin jam’iyyar na jiha da na kasa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata