Monday, April 6, 2026
HomeSiyasaWajibin PDP ne ta mika takarar shugaban kasa na 2027 ga shiyyar...

Wajibin PDP ne ta mika takarar shugaban kasa na 2027 ga shiyyar Kudu- Kalaman Wike ga jiga-jigan PDP

Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bukaci masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP da su kai tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar zuwa yankin kudancin kasar a zaben 2027.

Wike ya bayyana haka ne da yammacin ranar Litinin a lokacin da yake karanta sanarwar bayan taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar.

A cikin sanarwa ya ce dole ne a mutunta tsarin dimukradiyya da kundin mulkin jam’iyyar wajen bai wa wanda ya fito takara daga yankin Kudu dama,idan aka yi duba da yadda aka bai wa yankin Arewa dama a zabukan da suka gabata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata