Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaShugaba Tinubu ya yi wa Wike tayin shiga jam'iyyar APC

Shugaba Tinubu ya yi wa Wike tayin shiga jam’iyyar APC

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce jam’iyyar APC tana maraba da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar sauya sheka zuwa jam’iyyar.

Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin da ya kaddamar da wasu tituna a gundumar Katampe dake Abuja.

Ya ce duk da cewa Wike ba dan jam’iyyar APC bane, amma jam’iyyar a shirye take ta karbe shi duk sanda ya canza ra’ayi domin ya yi rijista da jam’iyyar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata