Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiFadar shugaban kasa ta ba da hakurin kuskure ambato wasu dake raye...

Fadar shugaban kasa ta ba da hakurin kuskure ambato wasu dake raye cikin jerin matattu

Fadar Shugaban Kasa ta ba da hakuri kan kuskuren saka sunayen mutanen da har yanzu suna raye, Pa Reuben Fasoranti da Dr. Edwin Madunagu, a jerin wadanda aka ba lambar yabo bayan rasuwarsu.

A jawabinsa na Ranar Dimokuradiyya ne, Shugaba Bola Tinubu ya ambato sunayen a cikin jerin wadanda suka rasu, lamarin da ya janyo cece-kuce.

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa hakan kuskure ne kuma za a gyara dukkan bayanan a shafin yanar gizo na gwamnati.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata