Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiKowane dan Nijeriya sai ya sharbi romon dimukradiyya a gwamnatinmu - Tinubu

Kowane dan Nijeriya sai ya sharbi romon dimukradiyya a gwamnatinmu – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta tabbatar da cewa kowane dan Najeriya ya ji tasirin shugabanci a karkashin gwamnatinsa.

Ya bayar da wannan tabbacin ne a wajen kaddamar da wasu hanyoyi a birnin tarayya Abuja da Wike ya yi.

Shugaban wanda mataimakin kakakin majalisar, Benjamin Kalu ya wakilta ya ce gwamnatinsu za ta ci gaba da yin aiki tukuru domin samar da ayyukan more rayuwa da za su inganta rayuwar ‘yan kasa.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

2 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata