Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiShugaba Tinubu ya isa birnin Adis Ababa na kasar Habasha domin halartar...

Shugaba Tinubu ya isa birnin Adis Ababa na kasar Habasha domin halartar taron kungiyar kasashen Afrika

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sauka birnin Addis Ababa, na kasar Ethiopia, domin halartar taron shugabannin kungiyar kasashen Afrika AU karo na 38.
Tinubu ya samu tarba daga wani jami’in gwamnatin kasar Habasha Eshetu Legesse, da ministan harkokin waje da babban jami’i a ofishin jakadancin Nijeriya na kasar Ambassador Nasir Aminu.
Shugaban ya kuma karbi bayanai akan taron da kuma nasarorin da kasar ta samu ta fannin diflomasiyya.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata