Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya ta ƙudiri aniyar karya farashin abinci a fadin kasar

Gwamnatin Nijeriya ta ƙudiri aniyar karya farashin abinci a fadin kasar

Ministan yada labarai Mohammed Idris, ya nanata kudirin gwamnatin tarayya na karya farashin abinci ta hanyar zuba hannun jari a harkar noma.
Ministan na magana ne a yayin da yake yi wa ‘yan jarida karin haske na ma’aikatun gwamnati na 2025.
Ya ce duk da cewa gwamnati ba za ta iya kayyade farashin kayan abinci ba, za ta ci gaba da yin kokari wajen karfafa noma domin bunkasa samar da abinci a kasar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata