Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiBabu wata barazanar tsaro a birnin Abuja - Martanin gwamnatin Nijeriya ga...

Babu wata barazanar tsaro a birnin Abuja – Martanin gwamnatin Nijeriya ga Amurka

Gwamnatin Najeriya ta bayyana hakan ne yayin da take mayar da martani ga shawarwarin da ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya ya bayar na gargadin dukkan Amurkawa da su kaurace wa duk wasu ofisoshi na soji da na gwamnati a Abuja.

A martanin da ta mayar, gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa Abuja ta kasance cikin aminci ga ‘yan kasa da masu ziyara baki daya.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ministan yada labarai Muhammad Idris ya fitar.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata