Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiAn tanadi dokar da za ta yi hukunci ga maza da matan...

An tanadi dokar da za ta yi hukunci ga maza da matan da ke shigar banza a jihar Delta

Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta fitar da wata sanarwa a shafinta na X inda ta gargadi mazauna jihar game da shigar banza cewa, tarar dubu 50 ce doka ta tanadar ga duk masu wannan dabi’a.

Rundunar ‘yan sandan ta fitar da gargadin ne a ranar Asabar dauke da wani rubutu mai taken “wasu dokoki da ba ku sani ba, amma duk sati za mu rika kawo muku su don ku san su”

Sanarwar kuma ta kara da cewa, tun da ba ku son sanya kayan da za su rufe tsiraicinku, gwamnati ta shirya hukunta duk wanda ya karya dokar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata