Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaAna cece-kuce kan kafa allunan tallar takarar Tinubu a Abuja gabanin fara...

Ana cece-kuce kan kafa allunan tallar takarar Tinubu a Abuja gabanin fara kamfe a hukumance

Duk da cewa hukumar zaben Nijeriya INEC ba ta fitar da jadawalin zabe ko bude kofar yakin neman zabe ba, an fara kafe allunan tallar takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin zaben 2027.

Rahotannin da jaridar Daily Trust ta tattara sun nuna cewa hakan na iya saba wa dokar zabe, amma babu wata hujja da ke tabbatar da cewa shugaban kasa Tinubu da kansa yana da masaniya da hannu a wannan lamari.

Sai dai wasu na zargin cewa fadar shugaban kasa tana sane da lamarin amma ta yi shiru. Haka kuma, akwai hasashen cewa wasu daga cikin ‘yan adawa da za su iya amfani da wannan damar don shafa wa gwamnatin Tinubu kashin kaji.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata