Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiJami'an tsaro sun karbe ikon sakatariyar jam'iyyar PDP bayan ba hammata iska...

Jami’an tsaro sun karbe ikon sakatariyar jam’iyyar PDP bayan ba hammata iska a taron kwamitin amintattu na jam’iyyar

 

Jami’an tsaro sun killace tare da karbe iko da sakatariyar jam’iyyar PDP a birnin Tarayya Abuja, bayan rikicin da aka yi.

Jami’an tsaron sojoji da ‘yan sanda sai na civil defence ne suka karbe Iko da sakatariyar bayan hatsaniyar da ta faru ttsakanin tsagin magoya bayan Samuel Anyanwu da Sunday Ude -Okoyes kan waye halastaccen sakataren jam’iyyar ta kasa.
An fara hatsaniyar jim kadan bayan isowar Anyanwu da Ude -Okoyes a wurin taron kwamitin amintattu na jam’iyyar ta PDP.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata