Sunday, April 5, 2026
HomeNishadiKamfanin NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar man birnin Port Harcourt

Kamfanin NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar man birnin Port Harcourt

Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar mai ta Fatakwal ga yan kasuwa

A Yayin wani taro da kamfanin ya gabatar a birnin tarayya Abuja, shugaban na NNPCL Bayo Ojulari ya bayyana cewa ba za a cefanar da matatar ba sakamakon bukatar da ke akwai wajen gyarawa tare da bunkasa ta, hade da ta Warri da Kaduna domin amfanin Najeriya da al’ummarta, kamar yadda Punch ta wallafa.

Ojulari, ya ce sayar da matatar mai ta Fatakwal babu abun da zai haifarwa Nijeriya sai koma baya ga tattalin arzikin kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata