Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiKarin kudin litar fetur ba daga gare mu bane - Matatar man Dangote

Karin kudin litar fetur ba daga gare mu bane – Matatar man Dangote

 

Matatar mai ta Dangote ta danganta karin kudin man fetur da ta yi da hauhawar farashin danyen mai ke yi kasuwar duniya.
A cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafinsu na Facebook, ta ce domin saukaka wa ‘yan Nijeriya karin 50% matatar kawai ta yi daga cikin karin da mai ya yi a kasuwar duniya.
Matatar ta jaddada kudurinta na samar da man fetur cikin sauki ga al’ummar Nijeriya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata