Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiSama da mutum 4000 ke neman aikin da za a dauki mutum...

Sama da mutum 4000 ke neman aikin da za a dauki mutum 98 a jihar Taraba

Fiye da mutane 4,489 ne suka nemi guraben aiki da aka buɗe a Federal Polytechnic Bali, jihar Taraba, bayan rufe daukar aiki a jihar.

Wannan bayani ya fito ne daga bakin Rector na makarantar, Dr. Mohammed Usman, a yayin da yake zantawa da majalisar gudanarwa ta makarantar a taron ta na biyar da aka gudanar a dakin taro na Rector a hedikwatar karamar hukumar Bali.

An dai tunatar da cewa makarantar ta wallafa sanarwar neman aikin ne a jaridun Daily Trust da Punch a ranar 2 ga Yuli, 2025, yayin da aka rufe karɓar takardun neman aikin tun a ranar 13 ga watan Agusta, 2025.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata