DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Babban hafsan sojin Lebanon ya zama sabon shugaban kasar

-

 

Joseph Aoun

Google search engine

An kada kuri’ar zaben shugaban kasar Lebanon inda aka zabi Joseph Aoun a matsayin shugaban kasa a zagaye na biyu na zaben da ‘yan majalisar dokokin kasar a ranar Alhamis, wanda ya kawo karshen rashin shugaba da kasar ke fama da shi , tare da shafe shekaru biyu ana kasar na fama da rikici.

Kamfanin dillancin labarai na AFP ya rawaito cewa Kakakin majalisar kasar Nabih Berri ne ya sanar da cewa Joseph Aoun ne shugaban kasa, bayan ya samu kuri’u 99 daga cikin 128 bayan da aka gaza samun kuri’u da ake bukata a zagayen farko da aka gudanar.

Tuni dai aka rantsar da sabon shugaban mai shekaru 61, wanda ake kyautata zaton zai samu goyon bayan Amurka, Saudi Arabia da kasashen yammacin duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Majalisar dokoki ta nemi a fallasa masu daukar nauyin ta’addanci a Nijeriya

Majalisar dokokin Nijeriya ta bukaci gwamnatin Ć™asar ta bayyana sunayen mutanen da ke daukar nauyin ta’addanci tare da gurfanar da su a gaban kotu.   Wannan kira...

Daga 2026 ₦500,000 kawai É—an Nijeriya zai iya cira a banki cikin sati É—aya – CBN

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya sake fasalin dokokin cire kuÉ—i daga bankuna kan sabon tsarin da zai fara aiki daga watan Janairun 2026. Babban bankin ya...

Mafi Shahara