DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rundunar sojin saman Nijeriya ta gyara wani jirgi da lalace tsawon shekaru 23 da suka wuce

-

Injiniyoyi da kuma jami’an rundunar sojin saman Nijeriya sun gyara wani jirgin yaki da ya lalace shekara 23 da su ka gabata.
Wannan nasarar ta biyo bayan kokarin da rundunar ke yi na ganin cewa horon da take yi wa injiniyoyi da kuma jami’anta.
A cewar mai magana da yawun rundunar, an gudanar da aikin ne daga watan Yuni zuwa Disamba 2024, kuma tun a shekarar 2001 jirgin yake ajiye a Kaduna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

CDD ta horas da ‘yan jarida a Katsina kan yaki da labaran karya

Cibiyar bunkasa dimokradiyya ta CDD ta horas da ‘yan jarida a jihar Katsina kan aiki mai inganci. CDD ta ce wannan na a wani yunkuri na...

‘Yan bindiga sun halaka mutum 1,sun kuma mutane 5 a Zamfara

’Yan bindiga sun kai hari kauyen Fananawa da ke karamar hukumar Bukuyum ta jihar Zamfara, inda suka halaka mutum ɗaya tare da sace mutane biyar,...

Mafi Shahara