DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiRundunar sojin saman Nijeriya ta karbi wasu jiragen yaki 12 domin ci...

Rundunar sojin saman Nijeriya ta karbi wasu jiragen yaki 12 domin ci gaba da luguden wuta ga ‘yan ta’adda

 

Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce ta karbi wasu jiragen yaki 12 da za su taimaka mata wajen yaki da matsalar tsaro.

Babban hafsan sojin sama Air Marshal Hassan Abubakar, ne ya sanar da hakan a Abuja lokacin ganawa da tsoffin sojoji a jihar Kaduna.

Hassan Abubakar ya ce rundunar ta dukufa wajen yaki da matsalar ‘yan ta’adda kuma zuwa kowane lokaci za su sake karbar wasu jiragen 10 daga kasar Italy.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata