DCL Hausa Radio
Kaitsaye

“Ka binciki mukarraban gwamnatin ka da ake zargi da wawure Naira tiriliyan 25” – Jam’iyyar PDP ta ƙalubalanci Shugaba Tinubu

-

Jam’iyyar PDP mai adawa a Nijeriya ta yi kira ga shugaban kasar Bola Ahmad Tinubu da ya yi bincike tare da ƙwato sama da Naira tiriliyan 25 da ake zargi mukarraban gwamnatin APC sun sace.
Wannan na kunshe ne a cikin sakon barka da sabuwar shekara da sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar PDP, Debo Ologuagba ya fitar.
Jam’iyyar ta bukaci Shugaba Tinubu da ya magance matsalolin tsaro da hauhawar farashin kayan abinci domin rage wahalhalun da ‘yan Nijeriya ke fuskanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara