DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiShugaba Tinubu zai gudanar da zabe mafi inganci a 2027 - ...

Shugaba Tinubu zai gudanar da zabe mafi inganci a 2027 – Tajudeen Abbas

Shugaban majalisar wakilai, Tajudden Abbas, ya ce shugaba Tinubu a shirye yake domin tabbatar da an gudanar da ingantaccen zabe a 2027.

Abbas ya fadi haka ne a wata tattaunawa da tawagar kungiyar kasashen Turai a Abuja a ranar Alhamis inda ya ce, majalisar kasa na kokari wajen ganin an yi ma dokokin zaben 2022 kwaskwarima biyo bayan korafe-korafe daga cikin gida da wajen bayan zaben 2023.

Hakazalika ya kara da cewa, tuni majalisun kasa suka fara kokarin kawo kudirin sauye-sauye domin karfafa dokokin zabe gabanin zabe mai zuwa

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata