Monday, April 6, 2026
HomeKetare’Yan Republican na neman a kwace shaidar zama dan Amurka daga Zohran...

’Yan Republican na neman a kwace shaidar zama dan Amurka daga Zohran Mamdani

’Yan jam’iyyar Republican ta Donald Trump neman a kwace shaidar zama dan Amurka daga hannun Musulmin da ya lashe zaben Magajin birnin New York, Zohran Mamdani.

Wasu ’yan jam’iyyar Republican ne suka fara kira da a karbe shaidar zamansa dan kasa, zargin cewa ya samu shaidar zama ɗan ƙasar ta hanyar da bata dace ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata