DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tinubu ya sake nada Janar Buba Marwa (rtd) a shugabancin hukumar NDLEA

-

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake nada Janar Mohammed Buba Marwa mai ritaya a matsayin shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) a sabon wa’adi na shekaru biyar, wanda zai kai shi har zuwa shekarar 2031.

Marwa dai ya fara aikin a matsayin shugaban hukumar ne tun a Janairun 2021 bayan nadin da tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari ya yi masa.

Google search engine

Marwa, wanda dan asalin jihar Adamawa ne kuma tsohon soja, ya halarci makarantar horas da sojoji (NDA), ya kai mukamin laftanar a shekarar 1973.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Likitoci sun tsunduma yajin aiki kan karancin albashi a Ingila

Dubban likitoci a Ingila sun fara yajin aiki na kwanaki biyar a ranar Juma’a saboda rashin gamsuwa da albashi da kuma karancin guraben horaswa, lamarin...

Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya sauya manyan hafsoshin sojin kasar

Rahotanni sun tabbatar da cewa a daren Laraba ne Shugaba Paul Biya ya rattaba hannu kan wata sabuwar doka ta sauya jami’ai a makarantar tsaro...

Mafi Shahara