Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiHukumar kula da 'yan sandan Nijeriya ta kori jami'ai 19 saboda saba...

Hukumar kula da ‘yan sandan Nijeriya ta kori jami’ai 19 saboda saba ka’idoji

Hukumar kula da ‘yan sanda Nijeriya ta ce ta sallami jami’ai 19 saboda saba ka’idoji da dokokin hukumar.
A yayin zaman majalisar gudanarwa ta hukumar karkashin jagorancin tsohon mataikamin sufeta janar Hashimu Argungu, an ragewa wasu jami’ai 19 mukami saboda aikata laifuka daban-daban.
Wadanda aka sallama sun hada da jami’ai 16 masu mukamin mataimakin sufurtanda, sai manyan sufurtanda 2, da kuma sufustanda 1.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata