Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiA bai-bai aka fahimci kalaman da na yi akan gwamnatin Tinubu -...

A bai-bai aka fahimci kalaman da na yi akan gwamnatin Tinubu – Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi

Sarkin Kano na 16 Muhammad Sanusi II, ya bayyana takaicinsa akan yadda aka sauya masa kalamai cewa ba zai taimaki gwamnatin shugaba Tinubu ba domin aiwatar da tsare-tsarenta.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafin X, Muhammadu Sanuni II ya ce dogon jawabin da ya yi ne aka gutsure zuwa rubutun da bai wuce sakin layi ba.
Sarkin Kano na 16 ya ce jawabinsa na goyon bayan tsare-tsaren gwamnatin Tinubu ne kuma ya jinjina wa ‘yan Nijeriya akan hakurin da suka yi na wadaka da dukiyarsu a baya.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata