Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiAbba ya nada Dr. Baffa Bichi sakataren gwamnati da sauran wasu mukamai

Abba ya nada Dr. Baffa Bichi sakataren gwamnati da sauran wasu mukamai

 

Ga jerin mukaman da aka sanar kawo yanzu

1. Hon. Shehu Wada Sagagi, shugaban ma’aikatan gidan gwamnati wato Chief of Staff.

2. Dr Abdullahi Baffa Bichi, sakataren gwamnatin jiha.

3. Dr. Farouq Kurawa, babban sakatare na musamman wato PPS. 

4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, Chief Protocol

5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, mai magana da yawun gwamna.

Sanarwar da DCL Hausa ta samu daga Sunusi Bature Dawakin Tofa ta ce wadannan nade-nade sun fara aiki daga 29.05.2023 nan take.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata