Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiAbin takaici ne yadda Nijeriya ke ta fama da rubabbun shugabanni -...

Abin takaici ne yadda Nijeriya ke ta fama da rubabbun shugabanni – Sarki Muhammad Sanusi II

Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce Nijeriya ba ta yi sa’ar samun shugabanni nagari ba na dogon lokaci.

 

Ya ce ƙasar tana ta fuskantar shugabannin da ya bayyana a matsayin marasa kwarewa tsawon shekaru da dama.

 

Sai dai, Sarkin ya ce, da gwamnatin tarayya ba ta cire tallafin mai ba, da ƙasar ta riga da ta durkushe ta fuskar tattalin arziki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata