DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeSiyasaAbu ne mai wahala kayar da Atiku Abubakar a zaben fidda gwani,...

Abu ne mai wahala kayar da Atiku Abubakar a zaben fidda gwani, cewar Shehu Sani

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi wa kalaman Atiku Abubakar raddi cewa zai mara wa duk matashin da ya kayar da shi a zaben fidda gwani na 2027.

Jaridar Punch ta ruwaito Atiku Abubakar a hira da ya yi da BBC yana cewa zai janye wa matashi idan aka kayar da shi a zaben fitar da gwamnati na jam’iyyar ADC domin matasa da mata ne jam’iyyar ta sa a gaba.

Sai dai, Shehu Sani a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na X ya ce, abu ne mai wahala kayar da Atiku Abubakar a zaben fitar da gwani domin kuwa rijiya ba wajen wasan yaro ba ne.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata