Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaAkwai babbar maja da muke shirin yi domin kalubalantar APC – Atiku...

Akwai babbar maja da muke shirin yi domin kalubalantar APC – Atiku Abubakar

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya musanta rahotannin da ake ta yadawa na ficewar sa daga jam’iyyar.

Atiku Abubakar ya ce rahotannin ficewar sa daga jam’iyyar na daga cikin kokarin da wasu ke yi na kawo rudani na hadaka da yake yi da wasu jam’iyyu.

Anga rubutu daban-daban na yawo cewa Atiku na shirin sauya sheka daga jamiyyar PDP zuwa SDP.

Sai dai ofishin yada labaran Atiku Abubakar ya jaddada cewa sabuwar majar za ta tafi da wasu jam’iyyun adawa ciki har da jam’iyyar PDP.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata