Tuesday, April 7, 2026
HomeLabarai"Allah Ya kiyaye Tinubu ya yi mulki karo na biyu" - Martanin...

“Allah Ya kiyaye Tinubu ya yi mulki karo na biyu” – Martanin Atiku ga George Akume

Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya mayarwa sakataren gwamnatin tarayya Sanata George Akume martani, akan cewar ‘yan siyasar arewa su jira har shekara ta 2031 domin neman kujerar shugaban kasa.
Atiku, wanda shine dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekara ta 2023, ya ce Shugaba Tinubu bai cancanta a bashi damar sake jagorancin kasar ba.
A ta bakin mai magana da yawunsa ”Shugaba Tinubu ya bata-rawarsa da tsalle”
Ya jaddada cewa ‘yan Nijeriya ne za su yanke shawarar wanda zai zama shugaban kasa a shekara ta 2027.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata